ASSHA: Yadda yan bindiga suka mamayi jami’an tsaro suka sace mahaifiyar RararaKwamishinan tsaro na jihar Katsina,
Nasiru Mu’azu ya ce waɗanda suka sace mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara sun yi hakan ne ta hanyar bi ta bayan gida, inda suka sace ta ba tare da jami’an tsaron da ke tsaron gidanta sun sani ba.
sai Dai a yanzu haka a qoqarin jamian tsaro Na fada bincike DA tabbaatar DA inda lamarin ya dosa an Fara kama wasu
daga CIKIN Wanda ake xargi DA sace mahaifiyar mawakin Domin alamu sun Fara nuna akwai lauje CIKIN Nadi Kuma baacin gari DA yaqi Sai DA Yan gari
ta Wani gefen Yan social media sunada Hada Hoton sace mahaifiyar mawakin DA waqarsa Mai Suna arewa Na godiyah lamarin ya jawo CeCe kuce sosai
muna rokon ubangiji subhanallahu wataala ya bayyanata ya Kuma kiyayemu DA zuriyarmu Yaa raabal ameen